Muhammadu Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron neman mafita kan lamarin sauyin yanayi a duniya na majalisar dinkin duniya dake gudana yanzu a birnin Glasgow, Scotlan
Gwwamna Ortom na jihar Benuwai ya amsa tbayoyin yan jarida a Makurdi, babban birnin jiharsa, jima kaɗan bayan ya dawo daga wurin babban taron PDP da ya gudana.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce babu batun siyasa da suka tattauna a ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tafi birnin Glasgow, Scotland don halartan taron COP26 na taron gangamin majalisar dinkin duniya kan sauyin yanayi.
Kwana biyu bayan dawowa daga Saudiyya, Shugaba Muhammadu Buhari zai garzaya birnin Glasgow, Scotland don halartan taron COP26 na taron gangamin majalisar dinkin
Tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma dan takarar kujeran shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da APC.
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung,Muhammadu Buhari na fama da matsalar bacin suna saboda wadanda ya yarda dasu ba su yin abinda ya dace a mulki.
Ministan tsaro na ƙasa, Bashir Magashi, yace ba hakanan kawai gwamnati zata fito ta aygana yan bindiga a matsyin yan ta'adda ba, wajibi da bi matakai kafin haka
Farfesa Wole Soyinka yace ana ji, ana gani, Najeriya tana wargajewa a gaban idansu. Farfesan yace duk mai jiran mafita daga gwamnatin nan, bai kama hanya ba.
Muhammadu Buhari
Samu kari