Muhammadu Buhari
Fadar shugaban ƙasa ta maida martani kan sukar mutane da kuma na jam'iyyar PDP kan zuwa Buhari Legas a lokacin da yan bindiga suka kashe mutane da dama a Sokoto
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan Kano, ya yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai saka hannu ba kan kudirin gyaran dokar zabe ba saboda gwam
Kungiyar hadin kan Arewa, ACF ta yi kira ga shugaban kasan Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa a kan nuna tausayi ga wadanda ta’addanci ya shafi yankin su.
Mr Ademola Abidemi, tsohon dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar NCMP a zaben 2019 ya ce bai dace ba addu’o’i marasa kyau da ‘yan Najeriya su ka dinga y
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hare-haren kwanan nan da 'yan bindiga ke kai wa Kaduna, inda ya kwatanta makasan da 'yan ta'adda kai tsaye.
Ministan al’adu da labarai, Alhaji Lai Muhammad ya ce duk da manyan kalubalen da kasar nan ta ke fuskanta ba su hana shugaban kasa Buhari kawo canji ba a kasar.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai, ya ce shugaban kasa kaka ne wanda ya dace ya gane cewa kasar nan rushewa ta ke yi sakamakon al'amuran 'yan ta'adda a kasa.
An yi Yusuf Buhari, da namiji daya tilo na Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, nadin sarauta matsayin Talban Daura kuma Dagacin Kwasarawa. Wannan bikin nadin sara
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya isa Katsina a safiyar Asabar domin halartar nadin sarautar Yusuf, da daya tilo namiji da shugaban kasa Buhari ke da.
Muhammadu Buhari
Samu kari