Muhammadu Buhari
Abuja - Yan majalisar wakilan tarayya sun amincewa Shugaba Buhari ya sake karban bashin kudi Dala biyam 5.8 da kuma tallafin Dala milyan 10. Za'a karbi wadanna
Bayan jagorantar dattawan Katsina zuwa fadar dhugaban ƙasa, Gwamna Aminu Masari yace kisan kwamishinan sa da aka yi ba shi da alaƙa da harin 'yan bindiga .
Duk da yadda ‘yan Najeriya da dama suke ta sukar matsalar rashin tsaro da tattalin arzikin Najeriya karkashin shugabancin Muhammadu Buhari wasu suna yabonsa.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya aike da wasikar neman sahale wa ga majalisar tarayya domin naɗa sabon ministan Lantarki, Muazu Sambo, daga jihar Taraba.
Yan awaren IPOB basu da karfin ikon hana shugaba Muhammadu Buhari ziyartar wata jihar yankin kudu maso gabas, cewad gwamnan jihar Ebonyi, Gwamna Umahi yace.
Maigari Dingyadi, Ministan Harkokin Yan Sanda, ya ce ba zai iya yiwuwa ba Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar ta'aziyya jihohi da gidajen wadanda iftila'in
Fadar shugaban ƙasa ta hannun kakakin shugaba, Malam.Garba Shehu, ta yi martani kan rubutun jaridar Dailytrust game da karuwar kalubalen tsaro musamman a Arewa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga damuwa bayan samun labarin mutuwar wasu mutane a kasar Amurka. Ya bayyana cewa, ya kamata duniya ta sa su a addu'a.
Kungiyar Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah (JIBWIS) tayi kira ga gwamnatin tarayyar da ta kara kaimi wajen dakile matsalar tsaro da ya addabi arewacin kasar.
Muhammadu Buhari
Samu kari