Gwamnatin Buhari
Kasar Amurka za ta dawo da wasu kudi da Deprieye Alamieyeseigha ya boye. Marigayi Alamieyeseigha ya ajiye kusan $1m da ya wawura daga baitul-malin Bayelsa.
Hakeen Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilan tarayya ya bayyana cewa abinda shugaba Muhammadu Buhari yayi bai kamata ba saboda karan-tsaye ne ga doka.
Nasir El-Rufai ya yi wa al’ummarsa jawabi na musamman a kan maganar yin canjin kudi. Gwamnan ya ce da gan-gan aka jawowa mutane wahalar man fetur tun 2022.
Wani labari da za a ji shi ne Abba Ali ya rasu, Dattijon ya yi makarantar sakandare tare da Buhari, kuma har ya bar Duniya akwai kyakkyyawar alaka tsakaninsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shirya tafiya kasar Habasha, birnin Adiss Ababa domin halartan taron gangamin shugabannin kasashen nahiyar Afrika karo na 36.
Shugaban kasa ya yi wa hukuncin Kotun koli hawan kawara wajen dawo da tsohuwar N200. Muhammadu Buhari ya dauki matakin da ya ci karo da hukuncin Alkalan kasar.
Muhammadu Buhari ya yi wa ‘Yan kasa jawabi a game da batun sauya kudin. An ji hakan zai bunkasa tattalin arziki, zai rage amfani da dukiya wajen lashe zabe.
Shugaba Muhammadu Buhari da safiyar yau Alhamis ya lisaffo manyan dalilan da yasa gwamnatinsa ta kawo lamarin sauya fasalin Naira a karshen shekarar 2022..
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci ayi watsi da tsarin canza kudi. Rotimi Akeredolu yana ganin tsarin sauya takardun kudi ya karawa jam’iyyar APC bakin jini a 2023.
Gwamnatin Buhari
Samu kari