Gwamnatin Buhari
Wasu takardu da aka gani sun nuna cewa gwamnatin tarayya a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ta ciyo bashin N30tr ba a CBN.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna farin cikinsa kan yadda 'yan Najeriya masu yawa suka koma gona domin noma abin da za su ci a kasar nan.
Mun kawo maku tarihin Tanimu Yakubu masanin tattalin arziki da kasuwanci wanda mutumin Yar’adua ne da zai jagoranci aikin kasafin kudi a mulkin Tinubu.
Ranar 12 ga watan Yuni ta koma ranar dimokuradiyya a Najeriya shekarar 2018. Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya yi wannan sauyin a lokacin.
Tsohon daraktan babban bankin Najeriya, Ahmed Umar ya yi bayanin yadda Emefiele ya shure tsarin sababbin kuɗin da Muhammadu Buhari ya amince da su.
Hukumar NASIMS ta fitar da sanarwa kan wadanda suka ci bashin Corona suka ki biyan kudin. Ta ce za fara cire kudi a asusun bankunan su har sai sun gama biya.
Mun kawo bayanin farashin kaya tsadar rayuwa a mulkin Muhammadu Buhari da Bola Tinubu bayan shekara tun daga fetur da ya tashi daga N280 zuwa N800.
Wata kungiya a Arewa ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karasa manyan ayyuka a Arewa. Kungiyar ta bukaci karasa aikin wutar Mambila, titin dogo da sauransu.
Daga Mayun 2023 zuwa yau, akwai nasarorin da Gwamnatin Bola Tinubu ta samu ofis, alal misali an ga yadda aka rika kawo ayyuka musamman bayan cire Abuja daga TSA.
Gwamnatin Buhari
Samu kari