Bala Ngilari
Harkar fetur: Za a bude sabuwar Makarantar koyon-aiki a Jihar Bauchi
Sabon Gwamnan Bauchi zai bude wata Makaranta a Garin Alkaleri. Wannan makaranta da za a bude za ta taimaka wajen koyawa jama’a sana’a da aikin man fetur. Za a gina Makarantar ne cikin Garin Alkaleri.
EFCC ta ingiza keyar sabon Gwamnan PDP mai jiran-gado a Kotu
EFCC za ta maka Gwamna mai-jiran gado a gaban kuliya inda Hukumar ta EFCC ta shigar da karar Bala Mohammed a gaban Kotu. EFCC nna zargin ‘Dan takarar PDP da ya doke Gwamnan Bauchi da laifuffuka har 6.
An saki tsohon gwamnan Adamawa bayan hukuncin daurin shekaru 5
Justice Nathan Musa,ne ya bada umurnin daure tsohon gwamnan jihar Adamawa Mr Bala James Ngilari, na tsawon shekaru biyar, kuma shine ya bada belinsa bisa dalili