Yajin aikin ASUU
Shugaban kungiyar ta NLC a Kogi, Kwamred Gabriel Amari ya bayyana karin kudin wuta da fashi da makami kan talakawan Najeriya. Ya bayyana haka ne a yau.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar ilmi ta bayyana cewa za ta fallasa masu amfamo da digirin bogi a kasar nan. Hakan na zuwa ne bayan an gama bincike.
Kungiyar malaman jami’o’i reshen jami’ar Abuja ta tsunduma yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Ahamis, 2 ga watan Mayu, 2024 kan abubuwan da ke faruwa da kungiyar.
An yi karin kudin makaranta wa sabbin dalibai da za su fara karatu a zangon shekarar 2024 na jami'ar Ibadan. Kudin ya karu da kusan kashi 480 cikin 100.
Gwamnatin tarayya ta ce tana shirin biyan ma'aikatan lafiya na SSANU da NASU da suke bin gwamnnati tun shekarar 2022. SSANU da NASU sun tsunduma yajin aiki
Gwamnati ta tsokano ‘yan kwadago, ana barazanar rikita kasa saboda kudin lantarki. Ana da labari cewa ana barazanar shirya zanga-zanga da yin kara a kotu.
Kwamared Ali Chiroma, tsohon shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ya rasu a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno ranar Talata.
Bola Tinubu zai sanar da karin albashin Ma’aikata a Ranar 1 ga Mayu. Abin da ake tunani shi ne Tinubu zai sanar da mafi karancin albashin da za a koma amfani da shi
Jami'ar gwamnatin tarayya da ke Oye-Ekiti (FUOYE), ta koka kan yadda yajin aikin ƙungiyoyin SSANU/NASU ya jawo silar rasuwar wani dalibi a makarantar.
Yajin aikin ASUU
Samu kari