Arewa
Gwamnatin jihar Kwara ta ce babu wani dalili da zai saka a sayar da babban otel din jihar, kawai ta yi gwanjon kayan cikinsa ne don yin gyare-gyare.
Jigon NNPP, Olufemi Ajadi ya zargi APC da kokarin kwace kujerar Abba Kabir na Kano inda ya ce ba za su yi nasara ba sai Abba ya yi shekaru takwas.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir ya kaddamar da bas bas na asibitin tafi da gidanka don amfanin Kanawa da ba su kulawar gaggawa a jihar baki daya.
Jami'an NDLEA sun yi nasarar kama wani mutum, Anas Sani, da ake zargin manomin ganyen wiwi ne a garin Sanyinna da ke karamar hukumar Tambuwal a jihar Sokoto.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bankado wata badakala ta kayan tallafi da gwamnatinsa ta ware don rage wa mutane radadin cire tallafin mai.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya kaddamar da biyan kudaden 'yan fansho dubu biyar a jihar har naira biliyan shida da kuma kudaden giratutin ma'aikata.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana shirin gwmanatinsa na biyan waɗanda suna ritaya hakkokinsu na gratuti da fanshi waɓda suka biyo tun daga 2015.
Mallam Sani Umar, mahaifin yarinyar da aka yi wa kisan gilla a Kano ya roki Abba Kabir da ya dakatar da sauya wurin shari'ar saboda komai na iya faruwa.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari gidan kwamishinan zaben jihar Kogi inda su ka yi artabu da jami'an tsaro na tsawon mintuna 30 a Lokoja da ke jihar.
Arewa
Samu kari