Arewa
Fasto Mathew Hassan Kukah ya bayyana cewa 'yan Najeriya na damunsa don ya tsaya neman takarar shugaban kasa inda su ka ce har kudin fom za su biya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami ma'aikata fiye da dubu uku a gwamnatinsa saboda daukarsu aiki ba tare da ka'ida ba, ya kuma mayar da dubu tara.
Daraktan kamfen jami'yyar PDP, Labaran Maku ya karyata jita-jitar cewa sun nuna farin cikinsu da faduwar PDP a shari'ar zaben jihar Nasarawa a jiya Alhamis.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bada umarnin garƙame dukkan asusun gwamnatin jiha da na kananan hukumomi nan take daga ranar Alhamis, 23 ga wata.
A madadin a yi sulhu, suruki ya kitsa yadda za a sako masa yarsa da ta dade tana aure a gidan wani malamin jami'ar ABU. Bayanai sun bayyana yadda aka kaya.
Bayan barkewar zanga-zanga a jiya Laraba a jihar Kano, jami'yyar APC ta soki takwararta ta NNPP da ingiza mutane don tayar da hankali a jihar bayan hukuncin kotu.
Yayin da ake shirye-shiryen yanke hukuncin shari'ar zaben jihar Nasarawa a yau Alhamis, mutane sun shiga zullumi yayin da su ke dakon sakamakon shari'ar.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sake mika kasafin naira biliyan 24 don neman amincewar Majalisar yayin da ya himmatu wurin ayyyukan raya kasa a jihar.
Kotun Daukaka Kara ta ce abin da aka gani a takardar da ta fitar na hukuncin shari'ar kuskure ne na wallafa kuma bai karyata sakamakon da kotun ta yanke ba.
Arewa
Samu kari