Anambra
Wasu yan bindiga dadi dun kai hari ofishin jami'an yan sandan Najeriya dake jihar Anambra da sanyin safiyar ranar Asabar kuma akalla yan sanda uku sun hallaka.
Wasu batagari da ake kyautata zaton yan bindiga ne sun kai hari wani sansanin da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ke horas da ma'aikata a Anambra ranar Alhamis
Biloniyan Najeriya kuma 'dan asalin Anambra, Arthur Eze yayi rabon $100 ga matasa a jihar. Jamaa'a da yawa sun ce ya saba hidimtawa jama'a da taimaka musu.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun farmaki lakcara a lokacin da yake shirin kai 'ya'yansa makaranta. An bayyana yadda lamarin ya auku a wani yankin Awka na jihar.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, wasu jam'iyyun siyasa kimanin 10 sun mara wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP baya a Anambra
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da farmakin da wasu miyagu suka kai kan caji ofis da ofishin INEC a jihar a safiyar Laraba wurin karfe 2:45.
Wani lamari mai daure kai ya faru a garin Onitsha da ke jihar Anambra inda aka gano gawar wata budurwa mai suna Chisom a dakinta dake Otel inda take zaman kanta
LP ta na korafin ana cire masu fastoci a Anambra, amma Mai girma Gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo ya ce ya kyale LP rayi kamfe kyauta a gwamnatinsa.
Farfesa Chukwuma Soludo, gwamnan jihar Anambra yace akwai yiwuwar Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour zai iya cin zabe a jiharsa na Anambra
Anambra
Samu kari