Ali Modu Sheriff
Ali Modu Sheriff ya ce ya sanyawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima albarka.
Gabannin babban taronta na kasa, tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff ya janye daga takarar kujerar shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa.
Tsohon gwamnan jihar Borno Ali-Modu Sheriff, ya musanta zargin sa da ake da hannu cikin Boko Haram, inda a cewar sa jami'an tsaron sun dade suna binciken sa.
Tsohon Gwamnan Borno, Ali Mod Sherrif, a ranar Juma'a ya bayyana cewa ko kadan bai da niyyar neman kujerar shugaban kasa, kujeran Shugaban jam'iyya yake nema.
Abuja - Wani sabon jawabin sirri da Shugabannin Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP sukayi kan Ali Modu Sherrif ya bayyana kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Kungiyar Arewa a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba ta bayyana cewa Sanata Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya zama shugaban APC na kasa na gaba.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta yi martani ga tsohon gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff, kan kalamansa cewa APC ta shirya mulkin Najeriya har shekaru 40 gaba.
Tsohon gwamnan jihar Borno kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ali Modu Sherrif, ya bayyana cewa yan Najeriya na bukatar shugaban da ya dace ne ba yankinsa ba.
Fitaccen jigo a jam'iyyar APC a jihar Borno, Mustapha Gambo ya bayyana cewa Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya jagoranci jam'iyyar zuwa ci gaba.
Ali Modu Sheriff
Samu kari