Ahmed Musa
Ahmed Musa ya yarda da kulob din kasar Turkiya bayan ya bugawa kungiyar NPFL ta Kano Pillars wasa na tsawon watanni shida, inda ya ba da taimako a wasanni tara.
Ahmed Musa wanda shine kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles ya wallafa wani gajeren bidiyonsa a garejinsa dake jihar Kano inda yake godiya.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Ahmed Musa ya nuna damuwarsa da rashin jin dadinsa a kan mummunan lamarin da ya faru a filin wasa na Ahmadu Bello dake Kaduna a.
Aminu Saidu, wani bakano dan shekara 35 da ke neman takarar shugaban kasa, a ranar Alhamis, ya bayyana niyarsa na neman takarar neman kujerar shugaban kasar Nig
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya bayyana cewa mai yiwuwa ya bar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars a watan Yuni, yayinda ya jinjina wa Ali Rabiu.
Sanannen abu ne cewa Ahmed Musa na ɗaya daga cikin yan wasan Najeriya masu arziki duba da kuɗin da ɗan wasan gaban ya samu tun lokacin da ya fara harkar ƙwallo.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa a ya bayar da gudummawar naira miliyan biyu ga makarantar sakandare ta sojoji ta Bukavu da ke Kano don gina masallaci.
Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya kammala cibiyarsa ta wasanni ta miliyoyin naira a Kaduna inda ake sa ran matasa za su samu horo kuma za su iya baje koli.
Ahmed Musa, kyaftin na kungiyar kwallon kafa na Nigeria, Super Eagles ya ce yana duba yiwuwar komawa kungiyar Kano Pillars na kankanin lokaci. Tsohon mai bugawa
Ahmed Musa
Samu kari