
Ahmed Makarfi







Dazu nan Mahaifiyar Shuaibu Mikati ta rasu a Jihar Kaduna. Mahaifiyar ta sa mai suna Hajiya Abida ko kuma a ce Goma ta rasu ne a cikin karamar hukumar Giwa ta na mai shekara 80.

A cikin makon nan Rabiu Kwankwaso ya ziyarci tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP da a ka yi wa rasuwa a makon nan. Bayan nan Kwankwaso ya kai ziyara gidan Marigayi Alhaji Abdullahi Mai Rago.

Gwamnatin jahar Kaduna ta jajanta ma tsohon gwamnan jahar, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi biyo bayan mutuwar mahaifinsa, Malam Mohammed Na’iya Makarfi wanda ya rasu a ranar Talata, 16 ga watan Yuli.

Jam'iyyar PDP a Kano ta yi kira ga hukumar zabe ta kasa (INEC) da ta bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar muddin ana bukatar zaman lafiya a jihar. Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kano, Dakta Rab

Jam’iyyar APC da ludayinta ke kan dawo ta tsayar da Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai domin ya zarce tare da cigaba da yin dare dare akan madadan iko, yayin da PDP ta tsayar da tsohon dan majalisa, Alhaji Isa Ashiru don ya kwace mulki d

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi sun amince za su yiwa jam'iyyar PDP ta dan takarar shugabancin kasar jam'iyyar, Alhaji Atiku Abubakar domin ganin ya lashe zaben 201
Ahmed Makarfi
Samu kari