Adam A Zango
Shaharrren dan wasan kwaikwayon Kannywood Adam A Zango, ya karrama masoyan sa dake garin Kano a bukin shirin kaddamar da sabuwar fim din sa mai suna gwaska
Fati Washa ta bi sahun dubban masoya Adam Zango wajen tallata sabon fim din sa da ke gab da fitowa mai suna ‘Gwaska’ in da ta rera wakar kamar ita ta rubuta shi
Shaharren daraektan finafinann Kannywood, Falalu A Dorayi ya ca ya hada fim din “Auren Manga ” ne saboda ya ba mutane dariya, da nishadantar da su kawai
Shahararren dan wasan kwakwaiyon Kannywood Adam A Zango ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin su da jarimi Ali Nuhu a shafin sa na sa da zumunta Instagram
Shahararren dan wasan kwaikwayo da waka na kamfanin Kannywood Adam A Zango ya rubuta budadiyar wasika zuwa ga makiyin sa akan karya da kazafi da suke masa
Mun samu labari cewa Dan wasa Adam Zango yace akwai mutanen banza a ‘yan fim. Adam Zango yace ana buga fasikanci a harkar fim wanda har ya wuce misali.
Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam A. Zango ya fito ya shaidawa duniya cewa ya shafe shekaru
A baya dama can NAIJ.com ta ruwaito Adam Zango ya sha yin zafafan fina finai a baya wadanda suka yi suna suka mamaye kasuwannin Arewa, kuma yan kallo suna yabaw
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba yin soyayya da fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, a wata hira.
Adam A Zango
Samu kari