Abun Bakin Ciki
Hukumar Jin Dadin 'Yan Sandan Najeriya (PSC) ta kara rasa daya daga cikin tsofaffin shugabanninta, DIG Perry Osayande, wanda ya rasu a Benin, jihar Edo.
Wani Sarki a jihar Osun, Oba Clement Adesuyi Haastrup Ajimoko III, da ke sarautar Ijesa, ya tsige basarake, Busuyi Gbadamosi, bisa zargin satar injunan wuta.
Ana zargin yan ta'addan Lakurawa sun hallaka wata mata mai suna Mai-Kudi Danginjo da aka ce ta kai shakaru 45 a jihar Sokoto kan zargin maita da ake yi mata.
Tsohon hadimin shugaban kasa a Najeriya, Reno Omokri ya karyata zargin wani mai gabatar da shirye-shirye na Amurka, Bill Maher cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi sauye-sauye a majalisar zartarwa wanda ya raba kwamishinar mata da ci gaba yara, Zainab Baban-Takko da mukaminta.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya kai ziyara ta ta’aziyya ga dangin marigayi Awujale na Ijebu, Oba Sikiru Kayode Adetona.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana yadda rayuwarsa ta sauya har yake shafe tsawon lokaci a ofis tun bayan mutuwar uwargidansa a 2024.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya yi jimami tare da mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Khalifofin Darikar Tijjaniyya na jihohin Kwara da Osun.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar da rasuwar abokinsa na yarinta, MB Suleiman Jada, ya aika sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari