Abun Bakin Ciki
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon jaje bayan rasuwar tsohon shugaban kungiyar NLC, Ali Chiroma a jiya Talata 2 ga watan Afrilu.
Dattijon da ya fi kowa shekaru a duniya, Juna Vicente Perez Mora ya rasu a jiya Talata 2 ga watan Afrilu da shekaru 114 a kasar Venezuela bayan fama da jinya.
Tsohon hadimin gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, Farfesa Joseph Odemuyiwa ya rasu bayan ya gamu da mummunan hatsarin mota kan hanyarsa ta zuwa Ibadan.
Wata mummunar gobara da ta tashi a safiyar ranar Talata ta babbake shaguna da dama a babbar kasuwar Owode da ke Offa, jihar Kwara, an tafka babbar asara.
Gobara ta tashi a gidan shugaban karamar hukumar Kwali na babban birnin tarayya Abuja, Danladi Chiya da ke yankin Lambata, ta lalata wasu kayayyaki masu daraja.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi karin haske kan murabus din limamin masallacin Wala, Alhaji Rufai Ibrahim inda ta ce kafin ya yi murabus aka dakatar da shi.
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, 'yan sanda sun cafke wani malamin Musulunci, Alfa Oluwafemi Idris da sassan jikin ɗan Adam a jihar Ondo.
Tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya gamu da mummunan hatsarin mota inda ya ci karo da wani direban babbar mota a jiya Alhamis a ƙasar.
Fitaccen darektan fina-finan Nollywood, Wole Oguntokun ya riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba kwanaki kadan bayan rasuwar jarumi Amaechi Muonagor.
Abun Bakin Ciki
Samu kari