Abun Al Ajabi
Wata matashiyar budurwa da ke zaune a kasar waje ta lissafo wasu kalubale da take fuskanta a can. Ta ce a can mutum ba zai iya fitsari a waje ba.
Wata mai gabatar da shirye-shirye a talbijin ta zo da ‘danta wajen aiki. Kapinga Kisamba Clarisse daga kasar DRC ta hada aiki da raino. Bidiyon ya dau hankali.
Wani ‘dan Najeriya da ke fama da matsin rayuwa a turai ya taki sa’a kuma yanzu arzikinsa ya karu da naira miliyan 159. Mutumin ya samu tallafi daga wani bature.
Jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Legas sun kama wata mata mai suna Rukayat sakamakon bai wa diyarta mai shekara daya maganin kashe kwari da ta yi.
Wata matashiyar budurwa wacce ta siya gidan kanta tana da shekaru 22 ta yi bidiyo don murna kan haka. Wasu sun fada mata abin da ya kamata ta yi bayan nasarar.
Wani mutumi da ya yi aiki tukuru a turai ya yi nasarar gina gida a mahaifarsa. Ya baje kolin yadda tsarin ginin ke gudana don mutane su san abin da ya mallaka.
Wata uwa ta cika da farin ciki lokacin da wani kyakkyawan saurayi ya shigo rayuwarta sannan ya karbi dukka yaranta a matsayin nasa. Sun yi kasaitaccen biki a tare.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a dandalin soshiyal midiya yayin da ta sanar da fadawa tarkon son direban Bolt. Matashiyar ta ce tana son zanen jikinsa.
Wani matashi ‘dan Najeriya daga Arewa ya haddasa cece-kuce bayan an gano shi yana amfani da wayar iPhone 12 Pro Max kamar wuka. Ya yanka kek dinsa da ita.
Abun Al Ajabi
Samu kari