Abuja
Bayan zargin asibitin da sakaci saboda gaza biyan cikon kuɗin aiki, hukumar gudanar ta asbitin da ke Abuja ta karyata duka zarge-zargen da ake yaɗawa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta saki dan gwagwarmaya Omoyele Sowore a yammacin Juma'a. Sowore ya yi godiya bisa wadanda suka tsaya masa wajen ganin ya fito.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da ambaliya a Abuja da wasu jihohin Arewa da Kudu ranar Juma’a, ta gargadi jama’a da hukumomi su dauki matakan kariya.
Hukumar NAHCON ta fara shirin Hajjin 2026 tun da wuri, ta ce kujeru 95,000 aka samu daga Saudiyya, inda kudin ajiya ga maniyyata ya fara daga ₦8.5m kacal.
SEREC ta ce Najeriya na fuskantar barazanar rasa haraji da zuba jari na N1.6tn saboda durkushewar tashoshin ruwa da rashin ingantattun hanyoyin sufuri.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya sauke farashin man fetur a gidajen mansa da ke Legas da Abuja kwanaki biyu bayan ƙarin da ya yi a biranen biyu.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda aka rasa dabi'u masu kyau da tarbiyya musamman a tsakanin yan siyasa inda ya gargadi nada barayi mukamai.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa nan gaba idan Bola Tinubu ya shawo kan Kudu maso Kudu zai kori ministan Abuja, Nyesom Wike
Ministan harkokin Abuja, Mista Nyesom Wike ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ba za ta iya warware duka matsaloin ƴan Najeriya ba.
Abuja
Samu kari