Abuja
Ana shirin kawo cikas ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan batun yin takara a zaben 2027. An bukaci kotu ta hana Jonathan sake yin takarar shugaban kasa.
Majalisar wakilai ta fara shirin kawo dokar da za ta lura da harkokin POS da Kirifto. Majalisa ta ce hakan zai kawo karshe dakile yawan zamba da damfara.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan zargin da ake yi wa Minsitan kimiyya da fasaha na yin amfani da takardun bogi. Ta ce a jira hukuncin kotu.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya bayyana cewa babu waani abin damuwa game da shirye shiryen gangamin jam'iyyar PDP na kasa da za a yi a birnin Landan.
Jirgin British Airways ya yi gaggawar sauka a Barcelona ta lsar Spain byan wani babban soja mai ritaya ya rasu ana cikin zuwa birnin Abuja a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala ziyarar da ya je yi a jihar Legas. Shugaban kasa ya tattaro kayansa ya dawo babban birnin tarayya Abuja.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, ta yi gargadi kan yiwuwar ambaliya a Kano, Bauchi da jihohin Arewa hudu.
Kungiyar SERAP ta bukaci dukkan gwamnonin NAjeriya da ministan Abuja, Nyesom Wike su bayyana yadda suka kashe kudin da aka ba su bayan cire tallafin mai.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a babban birnin tarayya Abuja. 'Yan bindigan sun kashe wani babban likita tare da yin garkuwa da 'ya'yansa.
Abuja
Samu kari