Bola Tinubu
Ministan Kudi kuma Ministan Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Mista Wale Edun, ya bayyana cewa an dakatar da harajin a 4% kan kayan da ke shigo wa Najeriya.
A labarin, za a ji yadda kungiyoyin ma'aikatan malaman manyan makarantu a Najeriya su ka ce ba za su zuba ido gwamnati ta watsar da lamarinsu ba.
Wani kusa a jam'iyyar APC ta jihar Kano, Jadda Garko, ya yi zargin cewa an shirya masa zagon kasa don ka da ya samu mukami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya katse hutunsa a kasashen waje yayin da ake shirin mayar da Siminalayi Fubara kan kujerarsa.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta dura kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar bayan ya soki mulkin shugabam kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Dattawan jam'iyyar APC a jihar Ondo sun yi alkawarin samawa shugaba Bola Tinubu kuri'a miliyan 1.5 a 2027, sama da wanda Rabiu Kwankwaso ya samu a Kano.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na kokarin tarwatsa 'yan adawa. Ya ce ba za ta yi sahihin zabe ba.
Manoma da masu casar shinkafa a Najeriya sun koka kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ke karya farashin abinci a Najeriya ba tare da rage kudin taki ba.
Fadar shugaban kasa ta fito ta tanka kan sukar da Atiku Abubakar ya yi na cewa ta kasa magance matsalar yunwa da talauci. Ta ce tana alfahari da ci gaban da ta samu.
Bola Tinubu
Samu kari