Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa 'ya'yan tsohuwar jam'iyyar CPC sun bayyana rabuwar kawunansu a kan wanda ya fi cancanta su mara wa baya a kan babban zaben 2027.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya dauki wasu manyan alkawura biyar ga jihar Katsina domin yaƙar ’yan ta’adda, ciki har da samar da jirage marasa matuƙa.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Nasir El-Rufa'i kan cewa Bola Tinubu zai nemi zama a kan mulki har abada idan ya samu tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Gbenga Daniel ya ce akwai bukatar ƴan Najeriya sun sake zaɓen Bola Tinubu a 2027 idan suna son ci gaba da morar ayyukan alheri.
Kungiyar APC North Central Forum ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi kaffa-kaffa da wasu gwamnonin jam'iyyun adawa kan zargin muzgunawa 'yan APC.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya gargadi 'yan Najeriya kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. El-Rufai ya ce yana shirin mulkin kama karya.
Shugaba Bola Tinubu ya taya uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu murnar cika shekara 65 a duniya, yana mai cewa ta ba Najeriya gudunmawa sosai a rayuwarta.
A labarin nan, za a ji cewa manoman Najeriya sun zargi gwamnatin kasar da karya farashin abinci ba tare da ta lura da halin da manoman za su shiga ba.
Ana sa ran manyan baki da suka hada da Shugaba Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso za su halarci bikin nadin sabon Sarkin Ibadan a makon gobe a Ibadan.
Bola Tinubu
Samu kari