Bola Tinubu
An daura auren Sanata Abdulaziz Yari ya hada manyan malaman addini, 'yan siyasa, shugaban kasa Bola Tinubu a Kaduna. An yi walima kafin daurin auren.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fara shirin mika mulki a shekarar 2027. Ta ce yanzu 'yan Najeriya sun waye.
Tinubu ya ziyarci gidan marigayi Buhari a Kaduna, ya yi alkawarin dorawa daga inda Buhari ya tsaya. Aisha Buhari ta yi godiya ga Tinubu tare da addu’o’i ga Najeriya.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Ministan Abuja bisa gudummuwar da suka bayar wajen dawo da zaman lafiya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ga iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Kaduna yau Juma'a.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeirya domin halartar daura auren dan Sanata Abdul'Aziz Yari.
A labarin nan, za a j icewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayar da tabbacin dawowar zaman lafiya Ribas bayan watanni shida da dokar ta baci a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta ADC ta bayyana cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ba shi da hurumin ya dakatar da kowabe zababben Gwamna.
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta cimma matsayar gudanar da bincike kan yadda aka kashe kudaden jihar a watanni shida na rikon kwarya, ta aika sako ga Fubara.
Bola Tinubu
Samu kari