Majalisar dokokin tarayya
Hon. Ahmed Idris Wase ya nuna kin amincewa da mayar da cibiyar bincike ta FIIRO zuwa jihar Legas. Wase ya bukaci 'yan majalisa su ki amincewa da kudirin.
Majalisar dokokin jihar Legas ta musanta rahoton da ake yaɗawacewa 37 daga cikin ƴan Majalisar sun tattara kayansu sun fice daga APC, sun koma jam'iyyar LP.
Hon. Mojisola Meranda ta karyata jita-jitar da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ta yi murabus daga muƙaminta saboda wutar rikicin da ta ƙi cinyewa.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an tsaron farin kaya na DSS sun ci karo da miyagun makamai da alburusai a ofishin tsohon shugaban majalisar jihar Legas.
Dan majalisa, Hon. Philip Agbese ya karyata zargin da shugaban kamfanin Binance, Tigran Gambaryan ya yi masa ne neman a ba shi cin hanci da rashawa.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kogi, Hon. Leke Abejide ya bukaci hadin kan Yarbawa a yankin kan zaben 2027 domin nuna wa Shugaba Bola Tinubu gata.
Ƴan Majalisa da ma'aikata sun ɓarke da zanga zanga a zauren majalisar dokokin jihar Legas, sun bayyana goyon bayansu ga Hon. Mojisola Meranda a zaman yau Litinin.
Jam'iyyar PDP a Zamfara ta karyata zargin da APC ta yi mata na cewa ta na da hannu a cikin harin da aka kai wa taron da ta gudanar a jihar a ranar Asabar.
PDP a jihar Kaduna ta bukaci dukkanin 'yan majalisarta da su ka yi watsi da jam'iyyar da su gaggauta ajiye mukaman da jaa'a su ka zabe su a kai a imuwar jam'iyyar.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari