Jami'ar Ibadan
Ana zargin cewa idan mutum ya je jami’ar Legas da kudinsa, zai iya sayen digiri, za a gayyaci Kwamishina da Shugabannin jami’ar Legas domin gano gaskiyar lamarin.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar INEC da ke Ibadan kan kama daliban jami'ar bisa zarginsu da aikata laifukan damfara
Uwar gidan gwamnan jihar Ekiti, Dakta Oyebanji, ta fara karantar da ɗaliban jami'ar jihar EKSU kamar yadda ta faɗa a baya duk da aikinta na mace lamba ɗaya.
An bayyana jerin jami'o'in Najeriya masu nagarta da kyau a wannan shekarar da za a shiga. An bayyana BUK a matsayin ta 5 a wannan jeri da aka fitar kwanan nan.
Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU) Ife ta shiga sahun makarantun da suka kara kudin makarantarta a daidai lokacin da al'ummar kasar ke fama da matsin rayuwa.
Wani dalibi a jami'ar Fasaha ta Akure (FUTA) da ke jihar Ondo da aka bayyana sunansa da Ayomide Akeredolu ya fadi ƙasa matacce a yayin da yake shirin zana.
Abubakar Aliyu Rasheed yana sha’awar ya zama Emeritus a harkar boko, dole ya yi murabus. Emeritus shi ne Farfesa da ya yi ritaya, amma ya cgaba da koyarwa.
ASUU ta taso Bola Tinubu a gaba, ta ce sauke shugabannin da ke sa ido a kan harkokin jami’ar gwamnatin tarayya da hukumar NUC tayi kwanan-nan ya ci karo da doka
Shugaban hukumar NUC, Farfesa Abubakar Rasheed ya mika shugabanci ga mataimakinsa Chris Maiyaki, bisa radin kansa, ya zama mukaddashin babban sakataren NUC.
Jami'ar Ibadan
Samu kari