
Adams Oshiomole







Tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamred Adams Aliyu Oshiomole, ya bayyana cewa gwamnan bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, yaudarar shugaba Muhammad Buhari yayi.

Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya caccaki Atiku Abubakar, yace ko kaɗan baya neman mulki don goben yan Najeriya ta yi kyau.

Tsohon gwamna Adams A Oshiomole ya bayyanawa yan siyasar Najeriya makomarsu idan suka cigaba da yiwa al'ummarsu karya da alkaruwan da ba zasu iya cikawa ba.

An ji Mai girma Gwamna Nyesom Wike yana maganar yadda zaben 2023 zai kasance. Nyesom Wike yace mutanensa na Ribas ba za suyi ‘SAK’ a Zaben Shugaban kasa ba

Tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, yace shugabanci na tare da halayya, ya dace a rika cika alƙawari

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi afuwar tsohon shugaban APC na ƙasa kan jayayya da shi a zaɓen gwamnan jihar Edo da ya gabata a watan Satumba, 2020.
Adams Oshiomole
Samu kari