Hukumar Fansho(Pencom)
Kotun koli ta tarayyan Najeriya ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara kan tsohon daraktan hukumar yan fansho ta ƙasa, John Yakubu, na zaman gidan Yari.
Gwamnatin tarayya ta karbin bashin N8.29 trillion cikin kudin yan fansho N12.9 trillion dake ajiye kawo Agustam 2021. Jaridar Leadership ta ruwaito binciken.
Wani dan fansho ya yanke jiki ya fadi a kan titin Ring road da ke Benin, jihar Edo yayin da mambobin kungiyar samar da walwalar ma’aikatan gwamnatin Najeriya,
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da karin kudin 'yan fansho zuwa sabon karancin albashin kasar nan da aka duba a watan Afrilun 2019, The Cable ta sanar.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar belin da Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa ya mika gabanta,The cable tace.
'Yan fansho a jihar Gombe sun fito zanga-zangar lumana don nuna rashin jin dadinsu kan rashin biyan su hakkinsu na tsawon watanni. Sun so su gana gwamnan jihar.
Sanata Ali Ndume ya bayyana yadda ya gudanar da rayuwa a kurukukun Kuje da kuma huldarsa da manyan ’yan siyasa har da ’yan Boko Haram a kurukukun da sauransu.
Abdulrasheed Maina, tsohon Shugaban hukumar fansho a ranar Alhamis, 10 ga watan Disamba, ya yanke jiki ya fadi a kotu a yayin shari’arsa da gwamnatin tarayya.
Kungiyar SERAP na shirin maka Shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin jihohi 36 gaban a kotu a kan bukatar gwamnonin na karbo bashi daga kudaden fansho.
Hukumar Fansho(Pencom)
Samu kari