Hukumar Fansho(Pencom)
Kwamitin majalisar wakilai da ke binciken hukumar kudin fansho na kasa, a jiya Laraba, ta sanya tawagar hukumar a kwana kan zargin batan kudi naira biliyan 38 wanda babban bankin kasa (CBN) ta sakar mata.
Wasikar ta kara da cewa kungiyar ta yanke shawarar aika ma shugaba Buhari takardar jinjina ce bayan taronta data gudanar karo na uku, inda ta samu ganawa da hukumar kula da yan fansho ta kasa, PENCOM a Maitama Abuja.
Itama da take nata jawabin, uwargida Sharon tace sun samu nasarar biyan iyalan hakkokin yan uwansu ne sakamakon jajircewa da suka yi wajen tantance sunayen iyalan da mamatan suka rubuta a takardun aiki a matsayin yan uwansu.
Ambasada Bashir Wali yayi kira ga wadanda ke da alhaki kan lamarin fansho da su taya shi yin duba kan lamarin.
Hukumar Fansho(Pencom)
Samu kari