Peter Obi
Taron hadin kan ‘yan siyasa a Abuja ya rikide bayan wakilan Jigawa sun fusata kan wanda za a ce ya wakilce su yayin taron da aka gudanar a Abuja.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ya nuna cewa bayan zaben 2027, da wuya ya sake tsayawa takarar neman wani mukami.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya ce zai yi takarar 2027 a jam'iyyar LP. Ya ce gwamnatin tarayya ne ke haddasa rikicin cikin gida a jam'iyyun PDP da LP.
Dan majalisar tarayya daga jihar Delta, Hon. Ngozi Okolie ya sauya sheka daga LP zuwa APC a jihar Delta, yana mai cewa jam'iyyar ba ta da shugabanci mai kyau.
Wani babban jigon PDP, Segun Sowunmi ya buƙaci shugabannin jam'iyyar su yi mai yiwuwa wajen dawo da ɗan takarar shugaban kasa na LP a 2023, Peter Obi.
Alamu sun nuna cewa jam'iyyar ADC ita ce zabin su Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai da Peter Obi domin yin hadakar kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Dan takarar shugaban kasa a 2023 a jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo ya ce suna tattauna batun kayar da Bola Tinubu a sirrance. Ya yaba da yanayin siyasar Peter Obi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya yi magana kan zargin da aka jefe shi da shi na cewa ya gana da Shugaba Bola Tinubu a birnin Rome.
Jam'iyyar ADC da aka ce Atiku Abubakar, Peter Obi da Nasir El-Rufa'i za su hadu a cikinta za ta yi taron gaggawa domin fitar da matsaya kan hadakar yan adawa a 2027.
Peter Obi
Samu kari