Tsohon mataimakin Shugaba Tinubu, Nasir Bala Ja’oji, ya ayyana takarar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Kano domin zaɓen 2027.
Tsohon mataimakin Shugaba Tinubu, Nasir Bala Ja’oji, ya ayyana takarar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Kano domin zaɓen 2027.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shi matashi ne mai jini a jika ba wai tsoho ba.
Jam’iyyar PDP tana da ja a kan tunbuke Alhaji Mahadi Aliyu Gusau. Debo Ologunagba ya nuna cewa za su kai kara kotu domin majalisar dokokin Zamfara ta saba doka.
Kotun dake zamanta a babban birnin jahar Ebonyi, ta yi watsi da karar dake neman tsige gwamna Dave Umahi saboda ya sauka shekara zuwa jam'iyyar APC daga PDP.
Jam'iyyar PRP da ta zo na biyu a zaɓen maye gurbi da aka gudanar a mazaɓar Bassa/Jos ta arewa ta ce ba ta amince da sakamakon ba, dan haka zata garzaya kotu.
Mai magana da yawun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Kwara, Tunde Ashaolu, ya amsa kiran Mahalicci a ranar Lahadi, 28 ga watan Fabrairu.
An fahimci Gwamnonin APC za su sa labule bayan rabon kujerun jam’iyya ya jawo surutu. Gwamnonin za su daddale magana kan yadda aka yi rabon da kuma wasu batun.
Wata Kungiya ta tsaida wanda ta ke so ya gaji kujerar Buhari a Najeriya. Dama Bola Tinubu yana cikin wadanda suka bayyana niyyarsu na takarar shugaban kasa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya maida martani kan wasu kalamai da Atiku Abubakar ya yi. Wike ya caccaki Atiku Abubakar, ya ce Atiku yana ganin cin banza.
Kassim Afegbua wanda ya taba zama mai magana da yawun bakin Atiku Abubakar, ya fito yana nuna adawarsa a fili ga tsohon mai gidansa a 2023 a tafiyarsu ta PDP.
Siyasa
Samu kari