Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Za a ji yadda Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kawo sabon salon kassara ‘Yan adawa. Gwamnan PDP, Nyesom Wike Gwamnati na yi wa ‘yan adawa cinnen matsalar tsaro.
Rahoton dake fitowa da jihar Edo, ya bayyana cewa rikivin jam'iyyar PDP reshen jihar ya ɗauki wani sabon salo, inda PDO ta dakatar da wasu masoyan gwamnan jihar
John Akpanudoedehe ya cika-baki, ya fadi Jihohi uku da Jam’iyyar za ta yi nasara a zaben Gwamnoni. Akpanudoedehe ya bayyana da yake nada kwamitocin sauraro.
Dauda Adamu Kahutu zai so Muhammadu Buhari ya yi ta mulki har 2027. Rarara ya rangadawa Shugaban Najeriya Buhari wakoki har 66 saboda kawai yana da gaskiya.
Prince Muhammad Kadade Suleiman zai nemi shugaban matasa na jam'iyyar PDP na kasa. Santurakin Nasarawan Doya matashin ‘dan siyasa ne mai shekara 25 a Duniya.
Magoya baya sun kara huro wuta a kan neman takarar Farfesa Yemi Osinbajo. Shugaban PCG yace Osinbajo bai tsaida magana game da shiga zabe a shekarar 2023 ba.
Wani jigo a yankin kudancin Najeriya ya bayyana yadda gwamnati za ta kasance a zabe mai zuwa na 2023. A cewarsa, dole ne mai son shugabancin Najeriya ya lallabi
Kungiyar MURIC tace babu wani Musulmin Bayarabe da ya taba zama Shugaban Najeriya, dn haka aka kawo Musulman kasar Yarbawa da suka cancanci rike kasar nan.
Yayin da ake jiran zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar SDP ta dakatar da wasu shugabanninta. An zarge su da cin dunduniyar jam'iyya gabanin zaben mai zuwa.
Siyasa
Samu kari