Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Za a ji babu gaskiya a rahotannin da ke yawo a kan janye takarar David Umahi, ya koma neman Sanata. ‘Yan siyasa da-dama a Najeriya su kan nemi kujerar Sanata.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.
Karamin Ministan Ma'adinai da Cigaban Karafa, Dr Uche Sampson Ogah, ya sanar da cewa zai yi takarar gwamna a babban zaben 2023 da ke tafe. Jaridar Daily Trust t
Gwamnan jihar Ekiti kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi, ya gana da Buhari kan niyyarsa ta tsayawa takarar kujwra lamba ɗaya a zaɓen 2023.
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana cewa har yanzu tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan bai yanke shawarar ko zai yi takarar shugabancin kasar ba a 2023.
Nyesome Wike zai kawowa PDP tasgaro, ya dawo da aikinsu Bukola Saraki baya. Gwamnan ya na jin cewa ya na da ragowar karfi a jikinsa da zai iya mulkin Najeriya.
Ɗan takarar ƙujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar babbar jam'iyyar hamayya, Pius Anyim, ya sha alwashin kawo sauyi a Najeiya cikin shekara ɗaya a mulki.
Shehu Sani, tsohon sanata ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar Kungiyar Dattawan Arewa, NEF akan cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda ga
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, a ranar Talata, 12 ga watan Afrilu, ya yi alkawarin tafiyar da gwamnatin da za ta hada kowa da kowa idan ya lashe zabe.
Siyasa
Samu kari