Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Mun tattaro maku kadan daga cikin tarihin Uba Sani wanda ake tunanin zai rike tutan APC a 2023. Kafin zaben 2015, Sani rikakken 'dan PDP ne ta ciki da waje.
Dan marigayi Chief MKO Abiola, wanda ake ganin shi ya lashe zaben June 12 na 1993, Kola, ya bayyana aniyarsa na yin takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin jam
Tsohon kwamishinan Tsare-Tsare da Kasafi, Nura Dankadai ya fita daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki a kasa. Daily Trust ta rahoto cewa ya sa
Bisa dukkan alamu tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan zai yi takara a zaben 2023. A yau ake tunanin kungiyar za ta maida fam din da aka cike masa.
Kokarin Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti na son mallakar tikitin shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar APC ya samu goyon bayan takwaransa Inuwa Yahaya.
Ko kwana daya ba a yi ba, bayan dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba ya bayyana batun sauya shekarsa daga jam’iyyar APC zuwa YPP saboda tsadar fom din takara
A ranar Alhamis, jam’iyyar NNPP ta hada kai da Kungiyoyi masu zaman kansu, NGOs fiye da 1,000 da Kungiyoyi masu kare hakkin bil’adama da za su mara wa jam’iyyar
Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara a 2023, Daily Trust ta r
Mallam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaban kasar ba zai binciki yadda yan takara suka samu kudaden da suka kashe wajen siyan fom ba saboda ba huruminsa bane.
Siyasa
Samu kari