Rundunar sojojin Iran ta IRGC ta sanar da tarwatsa wasu masu yi wa Isra'ila, Amurka da Birtaniya leken asiri. Ta ce mutanen na shirin tayar da tarzoma a kasar.
Rundunar sojojin Iran ta IRGC ta sanar da tarwatsa wasu masu yi wa Isra'ila, Amurka da Birtaniya leken asiri. Ta ce mutanen na shirin tayar da tarzoma a kasar.
A labarin nan, za a bi cewa siyasar APC Yana ɗaukar hankali bayan an fara nuna adawa da naɗa Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin Abba Kabir Yusuf.
Jam'iyyar APC ta bayyana jin dadinta ga yadda rikicin cikin gida a jam'iyyar PDP ke kara kamari yayin da ake tunkrara zaben 2023 mai zuwa nan da bai ga mai rai.
Daniel Bwala, kakakin kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na PDP, yayi alfahari cewa kuri'un Gwamna Nyesom Wike ba za su hana Atiku cin zabe ba.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da koran dan takarar gwamnan PDP a zaben 2023 mai zuwa. A baya babban kotun tarayya ta soke zaben fidda gwanin PDP yanzu ma haka.
Wata kungiyar goyon bayan PDP a jihar Sokoto ta sauya sheka zuwa APC a makon nan. Wannan na zuwa ne cikin wata sanarwa da aka ba manema labarai a jiha ta Arewa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a jam'iyyar PDP, Osita Chidoka, ya soke ɗan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP kan kalamansa na faɗuwar PDP.
Khalifan Darikar Tijjaniyya a Najeriya kuma Sarkin Kano na 14, Muhammad Sanusi II, ya umarci mabiya ɗarika su goya wa takarar Sanata Uba Snai baya a zaben Kad
A ranar Talata, 22 ga watan Nuwamba, gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya sanar da Nyesom Wike cewa shima ya zama dan kungiyar Gwamonin G-5, yanzu sun koma G-6.
Tsohon sakataren gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Babachir Lawan ya bugi kirjin cewa jam'iyyar APC ba za ta taba yin nasara ba a zaben 2023 mai zuwa.
Nyesom Wike ya kafe a kan cewa dole sai Iyorchia Ayu ya sauka daga kujerar shugaban jam’iyyar PDP na kasa, ya bada labarin abin da ya faru a PDP a zaben 2015.
Siyasa
Samu kari