A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Jam'iyyar NNPP ta musanta zargin da APC ta yi mata ma cewa tana da hannu cikin korar da wasu yan APC suka yiwa shugaban jam'iyyarsu Abdullahi Umar Ganduje
Al'umma sun bayyana fargabar samuwar rikicin siyasa a Kano samakon shirin gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abullahi Ganduje, bisa zargin cin hanci da rashawa.
Yayin da Kungiyar Dattawan Arewa ta caccaki gwamnatin Bola Tinubu, kungiyar Arɗos na Fulani a Najeriya ta nuna goyon bayanta kan shugabancin Tinubu a kasar.
Yayin da ake shirye-shiryen tunkarar zaben 2027, shugabannin jam'iyyar PDP da APC a Najeriya na fuskantar barazana bayan sanar da dakatar Abdullahi Umar Ganduje.
Mambobin jam'iyyar NNPP daga jihohin Arewa 19 sun kada kuri'ar rashin gansuwa da salon mulkin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano, sun nemi ya yi murabus.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya shawarci Bola Ahmed Tinubu ya rabu da duk hadimin da ya gaza aikin da aka sanya shi.
Kunguyar PFM ta bayyana cewa waɗanda suka shirya taron manema labarai da aka dakatar da Ganduje duk mambobin jam'iyyar NNPP kuma Kwankwaso ya sa su.
Duk da wahalar da ake ciki a kasa, tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya ce babbar matsalar Najeriya ita ce rashin shugabanci na gari.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi kakkausar suka kan kungiyar Dattawan Arewa inda ya kalubanci masu mukamai a yankin su kare gwamnatin Bola Tinubu.
Siyasa
Samu kari