Hadimin tsohon shugaban mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Adeyeye Ajayi ya musanta jita-jitar rasuwarsa, yana bayyana ta a matsayin labarin karya.
Hadimin tsohon shugaban mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Adeyeye Ajayi ya musanta jita-jitar rasuwarsa, yana bayyana ta a matsayin labarin karya.
Tsohon minista a tarayyan Najeriya a karkashin mulkin janar Ibrahim Badamasi Babagida, Bonu Sherrif Musa, ya rigamu gidan gaskiya yana da shekara 74 a duniya.
Wa’adin da kungiyar malaman jami’a suka ba gwamnatin tarayya ya kare. Shugaban kungiyar ASUU yace alkawari daya gwamnatin kasar ta cika a cikin watanni 13.
Sheikh Bello Yabo ya bayyana cewa ba za su yarda a kai litar man fetur N345 ba. Bello Yabo yace rainin imanin da tausayi ya yi yawa idan fetur ya karu a 2022.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar AKano ta samu tangardar cikin gida yayin da 'yan tsagin Ganduje da na Shekarau suka samu sabani a ra'yoyin siyasar jihar Kano.
Matasan yankin kudancin Kaduna sun aike da sakon gargaɗi ga tsagerun yan bindiga, waɗan da suka addabi yankin da hare-haren ta'addanci, a cewarsu ya isa hakanan
Bincike ya bayyana cewa, kamfanin Dangote ya ninnika ribar da yake samu a shekarar 2021 saboda wasu dalilai. A halin yanzu zai sake hawa sama a matakin masu kud
Jami'in hukumar road safety ya bayyana kokensa kan yadda shaidanun aljanu suka kwace titunan jihar Bauchi. A cewarsa, ya kamata a tashi tsaye domin tabbatar da
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya dawo birnin Dubai, hadaddiyar daular Larabawa da bayan kwanaki hudu don halartan taron baja kolin EXPO 2020. Buhari y
Jami'an tsaron na farin kaya, DSS, sun yi ram da shugaban hukumar kare yan kasuwa a jihar Kano, CPC, bisa zargin yiwa tattalin arziki zagon kasa, a jihar Kano.
Labarai
Samu kari