Gobara ta tashi a wani cocin ECWA a jihar Gombe. Wutar ta babbake wani sashe na cocin. Jami'an hukumar kashe gobara sun kai wa cocin dauki amma an tafka asara.
Gobara ta tashi a wani cocin ECWA a jihar Gombe. Wutar ta babbake wani sashe na cocin. Jami'an hukumar kashe gobara sun kai wa cocin dauki amma an tafka asara.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Wata mata uwan biyu ta ɗauki tsattsauran mataki kan tsohon saurayinta bayan ya kama bugunta dan kawai ya ganta da sabon saurayi, ya nemi kwana da ita ta ƙi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci dukkan ministocinsa da ke son yin takara a zaben 2023 da ke tafe su mika takardan murabus dinsu kafin ko ranar Litinin 16 ga
Jam'iyyar PDP ta zabi sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu, Danjuma La'ah a matsayin sabon Mataimakin bulaliyar marasa rinjaye a majalisar Dattawa. Zaben La'ah na
Ruwan sama da aka tafka kamar da bakin kwarya ya hallaka mutane biyar da jikkata wasu a garuruwan Damaturu, babbar birnin jihar Yobe a yammacin ranar Litinin.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a baya ta ce za a ci gaba da gudanar da rijistar ta yanar gizo da kuma a ofishi a lokaci guda har sai an dakatar da ai
'Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Yadagungume da Limi a ranar Laraba a ƙaramar hukumar Ningi, inda suka kashe mutum uku kuma suka raunata mutum daya. Jaridar T
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan ta’addar Boko Haram da ISWAP sun kawar da daya daga cikin manyan kwamandojin su Abu-Sadiq wanda aka fi sani da Burbur bisa zarg
Wani direba da jami'an ba da hannu suka tsayar ya ki bin umarni ya jefa fasinjojinsa cikin hatsari yayin da jirgin ƙasa ya kaɗe motar kirar Toyota a legas .
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shirya yin wani taro a wani zama na hadin gwiwa a Abuja gabanin babban taron kwamitin zartarwa na jam'iyyar na kasa a yau dinnan.
Labarai
Samu kari