Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ribas ta tabbatar da kame wani saurayi da ake zargin ya halaka budurwarsa a ɗakin da suke zaune kuma ya tsere domin tsira .
A bidiyon, wanda ya yi yawa ranar Juma’a,an ga wani dan sanda rike da bindiga yana cin zarafin wata mata yayin da yake harbi don ya tsoratar da ita da barazana.
Najeriya ta sake yin kasa da mataki guda a jerin kasashe masu rashawa wato Corruption Perceptions Index (CPI) na 2021 da kungiyar Transparency International (TI
Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje wani yankin jihar Borni, inda 'yan Boko Haram suka kai mummunan hari tare da kashe mutane da dama mazauna yankin...
Bayan ceto kwamishinansa daga hannun yan bindiga, Gwamna Douye Diri na Bayelsa ya sauke babban sarkin garin Otuokpoti da ke karamar hukumar Ogbia ta jihar.
Shugaban kwamitin yakin neman Atiku Abubakar, Ciff Raymond Dokpesi, ya bayyana yan Najeriya su zabi Atiku a 2023 saboda shekaru hudu kadai zai yi ya sauka.
Jihar Legas - Iyalan marigayi, Cif MKO Abiola, sun caccaki tsohon shugaban kasa na Soja, Janar AbdulSalami Abubakar bisa kalaman da yayi kan mutuwar mahaifinsu.
'Yan bindiga masu tarin yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun sheke mutum 1 yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum 15.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode da matarsa, Nerita Ezenwa, masoyiyarsa, a ranar Lahadi sun halarci taron haska shirin fim din Bello.
Labarai
Samu kari