Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Yan Najeriya sun soki matakin da gwamnatin Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta dauka na dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu a jihar Kano.
Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhaɗi ta bayyana goyon bayanta ga hukuncin kashe wanda ya halaka Hanifa Abubakar a bainar Jama'a dan ya zama izina ga mutane
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin cire tallafin man fetur har sai baba ta gani. Zainab Ahmed, ministar kudi, tsari da kasafi ta tabbatar da hakan a Abuja.
Wani abun fashewa da ake zargin yan bindiga da dasawa a cocin katolika na St. John’s College, Mutum-Biyu, hedkwatar yankin Gassol da ke jihar Taraba ya tashi.
An gurfanar Abdulmalik Tanko a wata kotun majistare da ke jihar Kano domin amsa karar kisan da yiwa dalibarsa mai suna Hanifa Abubakar, yar shekara biyar..
Gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya dakatar da dukkan lasisin makarantun kudi da ke fadin jihar, har sai zuwa lokacin da aka tantance su.
Masarautar Bauchi ta tsige tsohon kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Yakubu Dogara daga mukaminsa biyo bayan zarginsa da kitsa wani hari kan sarakunan.
Amarya ta yi shiga ta kamala a wajen liyafar bikinta inda ta sanya doguwar hijabi har kasa da safar kafa kafin ta bayyana a gaban mutane. Hakan ya burge su.
Bayan shekaru ana shari’a, Alkali ya aika shugabannin ‘yan walda kurkuku na shekara 7.Hukumar ta yi dace Alkali ya aika mutane hudun a gidan yari ne saboda sata
Labarai
Samu kari