Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Malaman makarantun firamare a Abuja sun shiga yajin aiki tun bayan da aka ki biya musu bukatunsu kan yajin aikin da suka shiga a shekarar da ta gabata ta 2021.
Matashi dan Najeriya mai shekaru 17 ya ba da mamaki a kafar sada zumunta inda ya bayyana yadda ya zama miloniya daga fatawa da N1000na watanni shida da suka ga
Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, tshon shugaban kasar Najeriya ya yi bayanin rawar da ya taka bayan an sako tsohon shugaban kasa Olusegun Aremu Obasanjo.
Mazajen sojojin Najeriya sun ragargaji mayakan kungiyar ta'addancin ISWAP a jihar Neja dake arewacin Najeriya, sun tura tulin yan ta'dda lahira yayin harin.
Rikicin makiyaya da 'yan ta'adda a yankunan karamar hukumar Kauru da Zangon Kataf ta yi sanadin rayuka shida inda wasu suka jigata. An halaka shanu takwas.
Kungiyar tattalin arzikin Najeriya, NESG, ta bayyana cewa yan Najeriya milyan 91 ke cikin bakin talauci yanzu haka a fadin tarayya. Shugaban kungiyar, Mr. Asue
Wata matar aure, Motunrayo, ta hallaka mijinta mai suna Alaba Bama a unguwar Abule-Egba ta jihar Legas bayan mujadalar da ta auku tsakaninsu. Punch ta ruwaito.
Hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS),rundunar sintiri ta iyakar Jihar Legas a Seme dake Badagry, ta kama yara 189 maza da matan da ake zargin anyi safararsu.
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, ta ce ta kwace kwallaben giya guda 1,906 daban-daban a samame daban-daban da ta kai a jihar a shekarar 2021, The Punch ta ruwait
Labarai
Samu kari