Malamin addini mai neman takarar gwamnan Kano a ADC, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce rashin abokan aiki ne ya hana Cristiano Ronaldo tabuka abin kirki a kofin duniya.
Malamin addini mai neman takarar gwamnan Kano a ADC, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce rashin abokan aiki ne ya hana Cristiano Ronaldo tabuka abin kirki a kofin duniya.
Za a ji Chris Ngige ya ce kwanan nan za a daidaita da ‘Yan ASUU. Ministan kwadagon na Najeriya ya shaidawa manema labarai cewa an kusa cin ma matsaya da ASUU.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya ce a halin da ake ciki na rashin tsaro, rashin samun haraji da kamfanin NNPP gwamnatinsa ba zata iya biyan ma'aikata ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta gabatarwa zababben gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji da mataimakinsa, Monisade Afuye takardar shaidar lashe zabe.
Wani dan shekara 51, Usman Madaki, yana kan tattaki daga jihar Bauchi zuwa jihar Legas don taya dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC.,
Makarantar Horas da Lauyoyi Ta Najeriya da ke Jihar Legas, a halin yanzu tana bincike kan wani dalibi da ya sha ruwa daga gora a wurin liyar cin abinci. Bincike
Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ibadan, a ranar Laraba ta yanke wa wani mutum dan shekara 23, Isaac Dumabara, hukuncin daurin wata daya saboda satar tukuny
Tawagar hadin gwiwa da ta kunshi rundunar yan sandan Najeriya da yan bijilante a karamar hukumar Safana ta Jihar Katsina sun kashe yan ta'adda biyu yayin musaya
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 6 a Kaduna, har da Mai dakin wani Soja. Saura kiris a tafi da wata karamar yarinya, amma ‘yan bindigan sun dauki mata.
An fara kace-nace kan wasu kuejrun hajji a gwamnatin Kano ta ware wa hukumar Hisbah, hadimin gwamna Ganduje na zargin kwamandaɓ Hisbah ya raba wa iyalansa.
Labarai
Samu kari