Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Ya bayyana haka ne yau din nan Laraba.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyara Jihar Zamfara a ranar Alhamis mai zuwa. Gwamna Bello Matawalle ne ya bayyana hakan a wani taron gaggawa da ya
Makurdi - Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya yi kira ga fadar shugaban kasa ta daina kame-kame, kawai ta mayar da hankali kan abubuwan da ke damun Najeriya.
Yan sandan Anambra sun kaddamar da sunayen wasu mutane 21 da ake nema ruwa a jallo kan kisan wasu mutane biyu a garin Ogwuaniicha da ke karamar hukumar Ogbaru.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun afka wa wasu kauyuka a Jihar Zamfara cikin dare inda suka hallaka a kalla mutane tara sannan suka rabo da dama da gidajensu inda s
Jiragen yakin Najeriya na Super Tucano, sun kashe babban kwamandan kungiyar ta ISWAP, Mallam da mayakan kungiyar ta'addancin a Kirta Wulgo da ke jihar Borno.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar dura mafakar ISWAP a jihar Borno, inda suka hallaka 'yan ta'adda da dama. Sun lalata mafakar tare da yi wa 'yan ta'addan illa.
Gabanin zaben Ekiti, an kama wasu 'yan daba dauke da makamai sun nufi jihar, inda aka kama su da muggan makamai. A halin yanzu dai suna hannun sojojin Najeriya.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin dijital, Sheikh Isa Ali Pantami, yace yan bindiga na ribatar wuraren dake da faɗi wajen kaddamar da yawan hare-hare a arewa
Labarai
Samu kari