Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
An tsinci gawawwakin mutane a wani yasasshen asibitin gwamnati da ke Elele Alimini wacce anguwa ce a karamar hukumar Emohua. Shugaban karamar hukumar, Dr Chidi
Wani lauya ya danganta kama tsohon Kwamishinan Ayyuka a jihar, Mu'azu Magaji, da zargin wallafa hoto na ɓata suna da ya yi a dandalin sada zumunta. Lauyan ya ba
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasar nan PDP ta soki matakin fasa zuwa jihar Zamfara da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce wannan nuna gaza wa ce a fili .
Jiga-jigan siyasan All Progressives Congress (APC) da Peoples Democratic Party (PDP), a ranar Juma'a sun ajiye siyasa gefe yayinda suka halarci taron daurin.
Fitacciyar mai siyar da kayan mata, Hauwa Muhammad, wacce aka fi sani da Jaruma, ta samu 'yanci bayan alkali ya bayar da belin ta bayan garkame ta a fursuna.
Rahoton da muke samu daga jihar Kano na nuna cewa iyalan kwaniyar mata ta jihar Kano sun shiga tashin hankali bisa rashin j
Wani dalibi da ke ajin karshe a fannin Library and Information Science a Jami’ar Bayero da ke Kano ya rasu, LIB ta ruwaito. Dalibin mai suna Babangida Ahmad dan
Jami'an rundunar yan sanda reshen jigar Katsina sun fatattaki yan bindiga yayin da suka yi yunkurin aikata mummunan nufinsu kan mutanen garin Faɗimawa a Kurfi.
Jami’an tsaro na Jihar Neja sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama da suka dade suna addabar wasu garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiro
Labarai
Samu kari