Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
A ranar Talata, 5 ga watan Yulin 2022 11pm ne Allah yayi wa sakatare janar na Kungiyar kasashe masu fitar da man fetur, OPEC, Muhammad Sanusi Barkindo rasuwa.
Ana zargin ‘yan bindiga sun nemi su aukawa babban gidan gyaran halin nan na Kuje a Abuja. Mutane sun shiga dar-dar bayan jin fashewar ‘bam’ a kewayen yankin.
Muhammad Sanusi Barkindo, sakataren janar na Kungiyar Kasashe masu fitar da man fetur, ya rasu. Mele Kyari, manajan daraktan NNPC ne ya sanar a wallafa Twitter.
A gaban idanun mutane ‘yan bindiga su ka kai hari ga tawagar shugaban Najeriya. Wani mutumi ya bada labarin yadda suka arce zuwa cikin daji domin su tsira.
Ana shirin babbar Sallah, yan bindiga sun farmaki tawagar motocin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da ke kan hanyar zuwa Daura duk da baya ciki ranar Talata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Hajiya Saratu A. Umar a matsayin shugabar hukumar bunkasa jari ta Najeriya (NIPC) na tsawon shekaru biyar.
Jihar Katsina - Masarautar Katsina ta sanar da dakatar da hawan Daushe a lokacin bikin sallar Eid-el-Kabir da za a gudanar a ranar Asabar. Rahoton Daily Nigeri.
Akalla gidajen burodi 40 ne suka rufe shaguna a babban birnin tarayya, Abuja, saboda tsadar kayan aiki, karin haraji da kuma karin kudin wutar lantarki da saura
Akalla mambobin jam'iyyar PDP 10 ne suka jikkata a garin Ologba da ke karamar hukumar Dekina ta jihar Kogi bayan wasu yan dabar siyasa sun farmaki taronsu.
Labarai
Samu kari