Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Wasu 'yan daba sun kone gidan da mambobin Shi'a ke amfani da shi wurin taro, karatu da ma'ajiyar kayayyaki a Dorayi babba dake karamar hukumar Gwale ta Kano.
A kalla mutane shida ne suka sheka barzahu washegari bayan sun halarci wani biki a kauyen Akutara dake yankin Adani a karamar hukumar Uzo-Uwani ta jihar Enugu.
Jami’o’i Na Cigaba da Botsarewa ASUU. Jami’o’in Jihohi na komawa aiki bayan barazanar Gwamnoni na tsaida albashinsu kamar yadda Gwamnatin Tarayya tayi alwashi.
Tawagar IRT dake karkashin sifeta janar na 'yan sanda, ta damke mai kai wa 'yan bindiga bayanan da ya kai ga sace mata da 'ya'ya 2 na 'dan majalisa a Katsina.
NDLEA, reshen jihar Sokoto, ta damke wani da ake zarginsa da dillancin miyagun kwayoyi mai suna Umar Mohammed, dagacin kauyen Ruga dake karamar hukumar Shagari.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasa NDLEA ta ce ta kama dagajin kauyen Ruga, a karamar hukumar Shagari kan laifin sayar da muggan kwayoyi.
Tsawon lokaci, ana amfani da darajar kudin kasar wato Naira, a matsayin wani abin dubi yayin da ake nazarin kwazon shugaban kasa. A yayin da yan Najeriya ke cig
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da kama matashin a ranar Lahadi a wata sanarwa da ya fitar, Daily Nigerian ta ruwaito.
Korarren Sarkin Zurmi na jihar Zamfara, Abubakar Atiku, ya rasu a Dubai, babban birni a Haddadiyar Daular Larabawa.Atiku ya rasu a wani asibiti mai zaman kansa.
Labarai
Samu kari