Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Jihar Enugu - Hukumar EFCC shiyyar Enugu ta sami nasarar kama wasu mutane arba’in da daya da take zargi da zamba ta yanar gizo a garin Awka na jihar Enugu.
Argentina - Mataimakiyar Shugaban kasar Argentina, Cristina Kirchner, ta tsallaka rijiya da baya ranar Alhamis yayinda wani yayi kokarin kasheta cikin jama'a.
'Dan takarar kujerar shugabancin kasa a APC, Bola Tinubu, ya jajanta wa Gwamna Ganduje, kan rayukansu da aka rasa a rushewar gini mai hawa uku a kasuwar Beirut.
Yanzu muke samun labari daga jaridar Punch cewa, a yau Juma'a 2 ga watan Satumba babbar kotu a jihar Filato ta sallami tsohon gwamnan jihar, Jinah Jang bayan
Jaridar Punch ruwaito cewa ’yan uwan biyu suna cikin zaman zamansu ne lokacin da suka fara kai ruwa rana saboda Peter ya ki biyan N1,500 na wuta da yake biya.
Dutse - Hukumar bada agaji ta jihar Jigawa SEMA ta bayyana cewa adadin wadanda suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan sama ya kai 60, rahoton TheNation.
Wasu yan bindiga sun afka wa ayarin motoccin Hajiya Zainab Lawal Gummi, kwamishinan mata da harkokin yara na jihar Zamfara da hari suka bude musu wuta a hanyar
Kungiyar nan mai mai fafutikar tabbatar da adalci a al'amuran mulki (SERAP) ta ce tana shirya takardun shigar da kara kotu domin kallubalabtar gwamnatin Buhari
Tsohon jakaden Najeriya a kasar Saudi Arabia, Alhaji Abdulkadir Imam, ya kwanta dama. Ya rasu a garin Ilorin na jihar Kwara yana da yake da shekaru 90 a duniya.
Labarai
Samu kari