Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Wani Kwalekwale ɗauke da mutane sama da 20 mafi yawancin su kananan yara ya kife a yankin ƙaramar hukumar Mai'adu ta jihar Katsina, akalla mutum 18 sun mutu.
An nada sabuwar amaryar Oluwo na Iwo, Oba Abdulrashid Adewale Akanbi Firdaus, a matsayin sarauniyar fadarsa. Ya ce ya yi hakan ne kamar yadda ya gada daga kaka.
Idan ajali ya yi a ko wane yanayi kake kuma ko ina zaka tafi, wani jami'i a hukumar rage cunkoso ta jahar Legas ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi yana aiki.
Babban kotun Jihar Ekiti, a ranar Alhmis a yanke wa wani mutum, Stephen Ominiyi, hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe wani da ke jiran gadon sarauta a Ek
Yayin da ake shirin fara zanajarabawar share fagen shiga makarantun gaba da Sakandire, JAMB ta fitar da ƙa'idoji da dokokin da ya zama wajibi kowa ya sani.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta baiwa maniyyata zuwa hajji wa’adin kwanaki bakwai domin su kammala biyan kudinsu. Ta kuma ce tsoffi ba za su ba.
Shugaban majalisar dinkin Duniya ya fadawa Shugaba Buhari sirrin kawo zaman lafiya. Antonny Guterres ya kawo shawarar hanyar da za a bi domin samun zaman lafiya
An kashe wata yarinya mai shekaru 20 da yan kai, Ugochi Nworie a daren ranar Asabar a wani fitaccen otel (da aka sakayya sunansa) a kan babban hanyar Enugu zuwa
Wasu yan bindiga masu tada zaune tsaye a yankin kudu maso gabas sun bada umurnin kada kowa ya fita waje ranakun 5 da 6 ga Mayu, 2022 sakamakon ziyarar kwana biy
Labarai
Samu kari