Wata majiya da ke kusa da tawagar Iran a birnin Islamabad na Pakistan ta ce amincewar da Amurka ta yi na sakin wasu kadarorin Iran sun karawa kasar kwarin gwiwa.
Wata majiya da ke kusa da tawagar Iran a birnin Islamabad na Pakistan ta ce amincewar da Amurka ta yi na sakin wasu kadarorin Iran sun karawa kasar kwarin gwiwa.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Jihar Adamawa - Wani mutumin jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga komar yan sanda bayan zargin bankawa Amarya da Ango wuta saboda matar ya yaudaresa.
Wani ɗan takarar jam'iyyar PDP na mamba a majalisar wakilan tarayya daga jihar Yobe, Mohammed Bukar, ya rasu a asibitin koyarwa na jami'ar jiha ranar Asabar.
Abuja - Gabanin zaben 2023, gamayyar kiristocin Najeriya tace tana shirya zama da duk dan takarar kujeran shugaban kasan dake son cin zabe, rahoton Punch..
Wata yarinya mai shekaru 13 mai suna Zuwaira Ahmed dake kauyen Kagara dake karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina ta haddace tare da rubuta Qur'ani cikakke.
Babbar kotun shari'a dake zamanta a karamar hukumar Bichi karkashin jagorancin Dr Bello Musa Khalid ta umurci hukumar yan sanda ta damke wasu mutum 10 kuma ta
Wani matashi dan Najeriya da ke zaune a UK mai suna Jaja ya shawarci yan Najeriya da ke shirin kaura cewa ana fama da tsadar rayuwa don haka su zo da sihri.
Wani Na kusa da Shagari ya bada labarin kirkin da Sarauniya Elizabeth tayi wa Shugaban Najeriya da kuma hana a cafke tsohon Ministan Shagari, Ummaru Dikko.
Wata kotun shari'a ta umurci hukumar yan sanda ta damke wasu mawaka 10 kuma ta bincikesu kan koyawa matasa rashin tarbiyya a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara sun yi nasarar kama wani mai suna Isiyaku Babangida, kasurgumin dan bindiga da ake nema ruwa a jallo.
Labarai
Samu kari