Olusegun Obasanjo
Dan takarar shugaban kasa a ADC, Atiku Abubakar ya ce Obasanjo ba shi da karfin zabe, yana mai cewa Arewa ce ta taimaka masa zama shugaban kasa a 1999.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rives, Donald Duke, ya bayyana gargadin da Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi wa Olusegun Obasanjo kan Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar ya zargi Olusegun Obasanjo da ci gaba da yada zarge-zarge da yaudara a kansa, yana mai cewa sabbin ikirarin tsohon shugaban ƙasar ba su da tushe.
Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Atiku Abubakar ya ce ya tallafa wa Olusegun Obasanjo bayan fitowarsa daga kurkuku, yana mai danganta sukar da tsohon shugaban ya yi masa da batun wa’adi na uku.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi martani ga zafafan kalaman da Olusegun Obasanjo ya fada game da shi.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana zaben Atiku Abubakar a matsayin mataimakinsa a shekarae 1999 a matsayin babban kuskuren rayuwarsa.
A labarin nan, za a ji cewa ata kungiyar Yarbawa ta bayyana cewa Olusegun Obasanjo ya na yi wa Bola Tinubu aiki ta hanyar hade Obi da Kwankwaso a zabe mai zuwa.
Atiku Abubakar ya yi watsi da zargin Obasanjo kan cin hanci, yana cewa an tayar da tsohon batu ne domin siyasar zaɓen shugaban ƙasa a zaben 2027.
Olusegun Obasanjo
Samu kari