Jirgin Shugaba Buhari, Hajiya Aisha ya tashi, Sun tafi Turkiyya

Jirgin Shugaba Buhari, Hajiya Aisha ya tashi, Sun tafi Turkiyya

Jirgin Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari da Hajiya Aisha, yanzu haka ya tashi daga tashar jirgin Nnamdi Azikiwe dake Abuja zuwa birnin Istanbul, Kasar Turkiyya.

Hadimin Shugaban Kasan, Buhari Sallau, ya bayyana hakan a hotunan da ya saki a shafinsa na Facebook.

Asali: Legit.ng

Online view pixel