
Jirgin Sama







Ma'aikatan NAHCO a Najeriya sun fada yajin aiki a safiyar Litinin inda suka hana jirage sauka da tashi a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas.

Wata budurwa yar Najeriya ta kasa boye farin cikinta bayan ta sauka daga jirgin dama. Ta yi birgima a kasa sannan ta fashe da kuka tana mai godiya ga Allah.

Wani mumunan hadarin jirgin sama ya auku a kasar Nepal a yau Asabar. Jirgin na dauke da fasinjoji guda 72 kuma ana fargabar sama da rabin fasinjoji sun mutu.

Rahotanni daga Nepal sun nuna cewa akalla mutane 16 suka rasa rayuwarsu lokacin jirgin sama makare da fasinjoji 72 ya yi hadari ranar Lahadi, ana kokarin ceto.

A yammacin ranar Asabar ne ‘Yan bindiga su ka je tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar Igueben a jihar Edo, suka dauke fasinjoji da yawa da za su je Warri.

hukumar kula da jirigen sama ta amincewa kamfanin Rano Air fara jigilar kaya da fasinjoji a fadin Nigeria. wannan na cikin wata wallafa da Bashir Ahmed yayi
Jirgin Sama
Samu kari